IQNA - Faransa da Saudi Arabiya za su jagoranci yunkurin farfado da yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Haramtacciyar Kasar Isra'ila da Falasdinawa a taron Majalisar Dinkin Duniya da za a fara a birnin New York da za a fara yau litinin, in ji France24.
Lambar Labari: 3493621 Ranar Watsawa : 2025/07/28
IQNA - An baje kolin kur'ani da aka rubuta da hannu, wanda aka ce shi ne irinsa mafi girma a duniya, a bainar jama'a a yankin Kashmir.
Lambar Labari: 3491842 Ranar Watsawa : 2024/09/10
Tehran (IQNA) Falasdinawa 50,000 ne suka halarci sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa a yau 4 ga watan Satumba, duk kuwa da tsananin takurawar da gwamnatin sahyoniya ta yi.
Lambar Labari: 3487752 Ranar Watsawa : 2022/08/26
Tehran (IQNA) Taliban tace dole ne Amurka ta biya diyyar mutanen da ta kashe a harin da ta kai a birnin Kabul da jirgi maras matuki.
Lambar Labari: 3486693 Ranar Watsawa : 2021/12/16
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Amurka ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kaso a kan wani da yakona masallaci a garin Orlando na jahar Florida.
Lambar Labari: 3481213 Ranar Watsawa : 2017/02/08